Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau. Tarihin Alamma ahmad.
Published by Abubakar Nuhu Yahya Koso NAME: Abubakar Nuhu Yahya Koso. DATE OF BIRTH:. SCHOOL: Madarasatul Shababul Islam Koso, Gss Doguwa. IDENTITY: Islam. PURPOSE: Peace. MY LORD: ALLAH.
MY ROLE MODEL: Rasulullah. MY GUIDE: Al-Qur'an. MY LIGHT: Hadith. REAL SUBJECT: Tauheed. MY PRACTICE: Sunnah.
MY AIM: Jannatul Firdaus. MY MISSION: Da'awatu ilallah MY WEAPON: Du'a. MY LAW: Shari'ah. TOWN & VILLAGE: Koso, Kaduna, Nigeria. NATIONALITY: Nigeria.
CONTACT ADRESS: Koso, Kaduna, Nigeria. CONTACT NUMBER: 7, 7. EMAIL ADDRESS: Abbakarnuhks@gmail.com, Ibnnuhks@yahoo.com NICKNAME: IbnNuhAssunnee. ALKUNYA: Abu Abdullah. AQEEDAH: Alkitab was sunnah, Ahlus-sunnah wal jama'ah min Fahmi salafus salih. MY RELIGION ORGANISATIONS: Jama'atu-Izalatil-Bid'ah Wa-Ikamatis-Sunnah MY HOBBIES: Reading & Writing MY FAVOURITE SCHOLARS: 01, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe Hafizahullah 02, Shiekh Imam Abdullahi Bala Lau Hafizahullah 03, Sheikh Dr.Isah Aliyu Ibrahim Pantami Hafizahullah. Post navigation.
Idan Kana Cikin Damuwa Ka Jira Samun Sauqi Daga Wurin Allah, Wannan Jiran Da Kake Yi Ibada Ne. Domin Kyautata Zato Ne Ga Allah. Wanda Ya Kyautata Ma Allah Zato Kuwa Lallai Ne Allah Zai Ishe Shi. Babban Mabuxin Alheri Shi Ne Istigfari. Idan Ka Yawaita Shi Matsalolinka Za Su Kau, Damuwarka Za Ta Gushe, Sauqi Daga Ubangiji Zai Zo Maka.
Rayuwa Ta Karantar Da Mu Cewa, Duk Abin Da Yake Xorewa Sai An Sha Wahala Wajen Samun Sa. Abin Da Duk Aka Same Shi Da Sauqi Kuwa Ya Fi Saurin Kubcewa. Ya Fi Kyau Ka Haska Kyandur Guda Xaya A Kan Ka La’anci Duhu Sau Xari. Duk Abu Mai Daraja Rufe Shi Ake Yi.
Daddaxan Abinci A Kwano Ake Sa Shi. Ayaba Da Gwadda Da Kankana Da Abarba Da Aful Da Mangoro Duk A Lulluve Mahaliccinmu Ya Yi Su Saboda Darajarsu. Haka Ne ‘ya Mace Take, Tsadarta Ke Sa Ta Yin Lullubi. ALL Categories ALL Categories Last Recent Posts • March 4, 2019 • January 29, 2019 • January 27, 2019 • January 27, 2019 • December 30, 2018.